Shirin Lafiya Jari Ce tare da Azima Bashir Aminu na wannan makon ya yi nazari ne kan matsalar cutar hanta wadda alkaluman Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, tana kashe mutane akalla miliyan 1 a kowace shekara.