Kaddamar da aikin hako danyen mai a arewacin Najeriya
Shirin namu nayau ya maida hankali ne dangane da kaddamar da aikin hako danyen mai da aka yi a garin Kolmani dake iyaka tsakanin jihohin Bauchi da Gombe dake arewa maso gabashin kasar Najeriya.