Kan cika shekaru 12 da kawo karshen mulkin tsohon shugaban Libya Ghaddafi
Shirin ya mayar da hankali kan bikin cika shekaru 12 da kaddamar da boren da yayi sanadiyyar kawo karshen mulkin Mou'ammar Ghaddafi, har yanzu Libya na ci gaba da fama da tashe-tashen hankula da kuma rashin tsayayyar gwamnatin da za ta iya tabbatar da karfin ikonta a duk fadin kasar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare