Kan faduwar darajar kudin Najeriya a kasuwar musaya
Yanzu haka darajar takardar kudin Najeriya wato Naira na ci gaba da faduwar warwas a kasuwannin canji, matsalar da ta kara ta’azzara daga lokacin da babban bankin kasar ya sanar da shirin samar da sabbin kudade daga ranar 15 ga watan disamba mai zuwa.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare