Kan fasa gida yarin Kuje da 'yan bindiga suka yi a Abujan Najeriya
Har yanzu hukumomin Najeriya na neman sama da fursunoni 400 da suka tsere daga gidan yarin Kuje a ranar 5 ga watan Yuli wannan shekara, wato watanni uku kenan cur.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare