Kan gargadin kasashen Yamma na kaddamar da hare-hare a Abujan Najeriya
Amurka da Birtaniya sun yi gargadi a game da yiyuwar samun hare-hare kan gine-gine, wuraren ibada, makarantu da sauran wuraren tarukan jama’a a birnin Abuja fadar gwamnatin Najeriya, to sai dai hukumomin tsaron kasar sun bukaci jama’a da su kwantar da hankulansu.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare