Kan gurfanar da masu zanga-zanga da gwamnatin Chadi ta yi
Masu shigar da kara na gwamnatin Chadi sun ce mutane 40 da aka kama lokacin mummunar tarzomar nuna rashin amincewa da kara wa’adin shugaban rikon kwarya Mahmat Idris Deby, za a yi musu shari’ar daga 29 ga wannan wata zuwa 4 ga watan Disamba.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare