Kan kiraye-kirayen 'yan Najeriya game da matsalolim tsaro
An samu rarrabuwar kawuna tsakanin manyan kusoshin gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya, bayan da wasu daga cikin shugabannin arewacin kasar suka ce hanya daya tilo da za a iya magance matsalar tsaro ita ce a share dazukan ‘yan fashi, inda wasu kuma ke ganin ya kamata ayi musu afuwa.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare