Kan makomar taron kasa a Chadi da ke cike da cece-kuce
Wasu jam’iyyun adawa da kuma kungiyoyin fararen hula, na zargin gwamnatin mulkin sojin kasar Chadi da haifar da tarnaki ga taron tattauna makomar da aka fara tun ranar 20 ga watan jiya.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare