Kan manufofin gwamnatin Nijar na bunkasa tattalin arziki
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta ce a karshen taron gabatar da manyan manufofin habaka tattalin arziki da kuma kyautata rayuwar al’ummar kasar da aka gudanar daga 5 zuwa 6 ga wannan wata a birnin Paris na Faransa, ta samu alkawurra sama da Euro milyan dubu 45 daga masu saka jari.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare