Kan matsalar lantarki da ake yawan samu a Najeriya
A karo na bakwai cikin shekara guda, babbar cibiyar samar da wutar lantarki ta kasa ta sake durkushewa warwas, al’amarin da ya jefa daukacin kasar cikin duhu.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare