Kan rahoton karancin abinci a duniya da OXFAM ta fitar
Kungiyar agaji ta OXFAM ta bayyana matukar damuwar ta akan yawan mutanen dake fama da yunwa a sassan duniya, wadanda aka ce yawan su ya kai miliyan 783 a shekarar 2022, yayin da Majalisar Dinkin Duniya ke cewa adadin wadanda yunwar zata kassara na iya kaiwa miliyan 600 nan da shekarar 2030.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare