Kan rufe makarantun horas da aikin jinya masu zaman kansu a Nijar
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da rufe wasu makarantun horar da jami’an kiwon lafiya masu zaman kansu guda 8 a sassan kasar saboda yadda suke gudanar da ayyukansu ba a kan ka’ida ba.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare