Kan sako sojojin Ivory Coast da gwamatin sojin Mali ta yi
Sojojin Ivory Coast 46 sun koma gida bayan sun shafe tsawon watanni 6 a hannun gwamnatin sojin Mali da ta tsare su kan zargin yi wa tsaron kasarta zagon-kasa, al’amarin da ya rura wutar gabar diflomasiya tsakanin kasashen biyu.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare