Kan samar da tsaro a yankin Niger Delta mai arzikin man fetur a Najeriya
Kamfanin samar da tsaro na Tantita Securiy Services mallakin tsohon jagoran tsagerun yankin Niger Delta da ake kira Tompolo, ya sanar da gano bututu da dama da ake amfani da su domin satar mai mallakin Najeriya.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare