Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne kan samun nasara da jam'iyya mai mulkin Najeriya tayi a zaben shugabancin kasar da aka gudanar ranar 25 ga watan Fabrairu, inda Bola Ahmed Tinubu tuni ya karbi takardar shaidar lashe a wwannan zabe da yammacin ranar Laraba.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare