Kan shirye-shiryen bukukuwan Kirismeti a fadin duniya
A ranar Lahadi mai zuwa ne miliyoyin al’ummar Kirista na sassan duniya ke gudanar da bukukuwan Kirimati domin tunawa da ranar haihuwar Yesu Almasihu, bikin da ke zuwa a daidai lokacin da kasashen duniya ke fama da tarin matsaloli na tsadar rayuwa da rashin tsaro da rikicin Ukraine da dai sauransu.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare