Kan taron ministocin lafiya na kasashen Afirka a kasar Togo
Ministocin lafiyar kasashen Afirka yanzu haka na gudanar da wani taro a Lome na kasar Togo, inda suke nazarin akan batutuwan da suka shafi lafiya a shekarar da ta gabata, domin lalubo hanyar shawon kan su.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare