Kan taron tattaunawa game da makomar kasar Chadi da gwamnati ta shirya
Bayan bude taron mahawara don tattauna makomar kasar Chad a ranar asabar da ta gabata, a Talatar nan ne taron zai fara gudana gadan-gadan tare da halartar wakilai sama da dubu daya da 400 daga sassan daban daban na kasar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare