Kan yadda gwamnatin sojin Mali ta dage babban zaben kasar
Gwamnatin sojojin Mali ta sanar da jinkirta gudanar zaben shugabancin kasar, wanda a baya ta tsara zai gudana a cikin watan Fabarairun da ke tafe, domin mayar da kasar ga mulkin farar hula.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare