Kan yadda ibtila'in ambaliyar ruwa ya lakume rayuka da gonaki a Najeriya
Alkaluma da mahukunta suka fitar a Najeriya sun tabbatar da mutuwar akalla mutane 600, yayin da gonaki, gidaje da sauran dukiyoyi suka salwanta sanadiyyar ambaliyar ruwa.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare