Kan zanga-zangar 'yan Nijar da ke neman ficewar sojojin Faransa daga kasarsu
Kawancen kungiyoyin fararen hula na M62 a Jamhuriyar Nijar ya gudanar da wani taron gangami domin nuna damuwa game da tsadar rayuwa tare da yin kira ga rundunar Barkhane ta Faransa da ta fice daga kasar kasancewar zamanta bai da wani tasiri a cewar masu zanga-zangar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare