Kananun Kabilu na hadewa da juna don kaucewa barazanar gushewa
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya yi duba ne kan yadda kananan kabilu ke dunkulewa a sassan Najeriya a wani yunkuri na habaka al'adunsu, wannan mataki na zuwa a dai dai lokacin da kananun kabilun ke fuskantar mamaya daga manya.