Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan samar da wadatattan taki ga manoma a Najeriya a daidai lokacin da ake fuskantar karancin takin saboda rikicin Ukraine. Wannan na zuwa ne a yayin da Dangote ya kaddamar da katafaren kamfanin samar da taki a birnin Lagos na Najeriya.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare