Karuwar kananan yaran da basa zuwa Makaranta a Najeriya
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Shamsiyya Haruna ya mayar da hankali kan karuwar yaran da basa zuwa makaranta a nahiyar Afrika da kaso mai yawa a Najeriya musamman mata. Ayi saurare Lafiya.