Kasuwa Akai Miki Dole: Yadda matasa ke cike ramukan tituna domin dogaro da kai
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan mako ya yada zango ne jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya, inda ya mayar da hankali kan yadda matasa ke kokarin samarwa kawunan su ayyukanyi wajen cike ramukan titinuna domin samun abin kaiwa bakin salati.