Kasuwanci - Matasan Barno sun rungumi dogaro da kai don fita daga kangin talauci
Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yada zango ne jahar Barnon Najeriya, inda ya yi dubi kan yadda matasa ke sana'o'in dogaro da kai, a yakin da ke fama da rikicin Boko Haram.