Kasuwanci - Sabuwar Kasuwar Akinyele ta kankama a Ibadan bayan watsewar Sasa
Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba, ya yada zango ne garin Ibadan na jihar Oyo dake kudu maso Yammacin Najeriya, inda ya leka sabuwar kasuwar Akinyele, inda wasu hausawa suka koma bayan hatsaniyar da aka samu a kasuwar SASA da ya yi sanadiyar rasa rayuka da dukiyoyi.