A wannan mako zai waiwayi batun baiwa kananan hukumomi ‘yan cin su ne a Najeriya, wato yancin kasarifin kudadeden su kai tsaye daga asusun gwamnatin tarayya, batun da masana ke alakantawa da shine maganin galibin matsalolin da ake fama dasu a kasar, da suka hada da talauci da kuma tsaro.
Ahmed Abba a cikin shirin kasuwa daga RFi ya samu tattaunawa da masu ruwa da tsaki a sashen tafiyar da kananan hukumomi a Najeriya.