Kasuwanci - Yadda 'yan Najeriya ke kwarara Jamhuriyar Nijar don gudanar da kasuwanci
A cikin shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole', Ahmed Abba ya duba yadda dimbim 'yan Najeriya ke kwarara zuwa Jmhuriyar Nijar don gudanar da kasuwanci sakamakon matsin tattalin arziki.