Kasuwanci - 'Yancin cin gashin kan kananan hukumomi a Najeriya (2)
Shirin na wannan lokaci tare da Ahmad Abba ya dora ne kan na makon jiya, inda muka tattaunawa kan batun yancin cin gashin kan kananan hukumomi a Najeriya, wato dai damar tasarifin kudaden su kai tsaye.