Kasuwar musayar kayayyaki na jan hankali a jihar Cross River
Shirin "Kasuwa Akai Miki Dole" tare da Ahmed Abba ya leka ne wata kasuwa a jahar Cross river dake kudu maso gabashin Najeriya, inda har yanzu ake cinikin bani gishiri in baka manda, ko kuma cinikayya ba tare da hada-hadar kudi ba, wanda ake kira "trade by barter" a turance.