Ko sabuwar gwamnatin Najeriya za ta dauki mataki kan dambarwar Nigeria Air?
Majalisar Wakilan Tarayyar Najeriya, ta zargi gwamnatin da ta gabata da aikata damfara, ta hanyar kaddamar da jiragen saman Nigeria Air kwanaki biyu kafin Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka daga karagar mulkin kasar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare