Kokarin kasashe na neman tikitin zuwa gasar cin kofin Duniya a Qatar
Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan yadda kasashen Duniya ke ci gaba da kokarin samun tikitin zuwa Qatar ciki har da Najeriya da ke dakon wasan cike gurbi don samun nata tikitin. Ayi saurare Lafiya.