Kotun hukunta likitoci ta saurari kararrakin da aka shigar gabanta
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon yayi duba ne ga zaman kotun hukunta likitocin da aka shigar da kararrakinsu gabanta, sakamakon saba ka'idojin aiki.