Shirin 'Kasuwa a kai miki Dole' na wannan mako ya maida hankali ne kan wani gagarumin taro da kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya MAN ta shirya a birnin Lagos dake Kudancin kasar, yayin da take bukin cikar ta shekaru 50 da kafuwa.