Kwararru sun yi taro kan amfani da harsunan gida wajen yada labarai (1/4)
Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris, yayi tattaki ne zuwa jihar Kano inda ya halarci taron kwararru kan inganta tsarin amfani da harsunan gida wajen yada labarai.