Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.... more
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.
April 13, 2021001 - Taqaitacciyar Nasiha (Gabatarwa)Ganin yanayin da mutane da yawa suke ciki a yau na rashin samu dama na zama karatu ko dogon darasi, Taskar Malam tayi nazarin kawo nasihu a taqaice. Wannan ita ce darasi na farko inda a aka kawo gabatarwar wannan hubbasa....more4minPlay
March 11, 2021001 - Baqi Ko Fari (Murnar Birthday)Yau dai muna yawan kwaikwayon mutane na abubuwa da suke yi ba tare da la'akari da rayuwarmu a matsayin mu na musulmi ba. Kama daga yadda muka murnar bukin aure, haihuwa har da ma baqin cikin na mutuwa. Wai ko muna tunanin yadda musulmi ya kamata ya tafiyar da al'amuran sa? A taqaice, Mal. Abbas da Mal. Zahruddeen sun bayyana mana wani muhimmin al'amari a wannan Podcast din....more3minPlay
November 06, 202002 - Representing IslamThis discussion was centered on Muslims and the way they go about their daily lives and the impact this has on how people regard their religion of Islam. The reality is that a lot people form their perception and judgement of Islam on the way they see Muslims behave. So the big question is HOW ARE YOU REPRESENTING ISLAM? Two powerful stories were told in the episode relating to how Islam is represented and alternatives are given where relevant. The highlight of this podcast is for all Muslims to be aware that they are representatives of the Deen in the public realm. Enjoy listening!...more21minPlay
October 03, 202001 - Being Kind To OthersIn this podcast, we explored the major reason why people are lacking when it comes to the issue kindness, also we spoke about some of the benefits that comes with being kind as Islam teaches....more22minPlay
February 24, 202022 - Haqqin Dan Adam A MusulunciShin wa menene mahangar Addini akan yancin haqqin Dan Adam da ake ta magana? Saurari wannan tattaunawa don samun haske akan wannan maudu'i...more25minPlay
February 01, 202021 - Rayuwa Mai SauqiIdan kana so ka samu rayuwa mai dadi, Maza maza ka saurari wannan don cikin mintoci kadan, mun tattauna yanyar samun irin wannan rayuwar....more22minPlay
January 31, 2020S02E04 - Rayuwa Mai SauqiIdan kana so ka samu rayuwa mai dadi, Maza maza ka saurari wannan don cikin mintoci kadan, mun tattauna yanyar samun irin wannan rayuwar....more22minPlay
January 25, 202020 - Tsarin Jari HujjaSai mu ji ana ce wai jari hujja, to shin hakan kuskure ne ko dai bamu fahinci abin a ne....more19minPlay
January 17, 202019 - Nau'ukan IlimiShin wasu fannonin ilmuka aka bar musulmai a baya da ya kamata su farka. Akwai bambanci tsakanin ilimin fiqihu da ilimin da na kiwon lafiya da sauran su?...more20minPlay
January 11, 202018 - Malamai da SiyasaShin akwai rawar da malamai ya kamata su taka a yanayin yadda ake siyasa a yau, ba wannan ba ma, shin ya kamata malamai su shiga siyasa kuwa? Wai menene Zuhudu sannan malamai kaɗai aka sani da zuhudu? Aibi ne idan aka samu malami ya yi Kuɗi? Don samun ansar waɗannan tambayoyi, saurari wannan shiri......more25minPlay
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.