Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.... more
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.
April 23, 2021011 - StatusShin kana da masaniyar cewa abin da mutane suka gani domin ka sannan su ka yi aiki da shi na iya sama maka lada ko alhaki? Mu kiyaye abin da muke sanya wa a statuses namu....more4minPlay
April 22, 2021010 - Sadar Da ZumunciWhat shapes the thought of our future generations? What moulds the character of our youth & what's their aspiration? Have we as parents fulfilled our obligations? Really, or are we subliminally a source to future destruction? In honesty, what have got as responds to these undeniable must asked questions?...more4minPlay
April 21, 202109 - Social MediaYau kusan kowa na amfani da wayar ko wata aba da ke bashi damar shiga kafafen sada-zumunta, facebook ne, twitter, whatsapp, instagram da sauran su. Shin me muke yi a wadannan kafafen? Shin muna da masaniyar duk abu da muka yi ko ya zama shaida gare mu (alheri) ko shaida akan mu (sharri)?Mu yi hattara. Mu kula.....more4minPlay
April 20, 202108 - Cutar Zuciya (Hassada 2)Shin kuna da masaniyar cewa yin hassada kamar zagin Allah ne?Mai hassada na nuni ta halin shi cewa, Allah bai san abin da ya dace Yayi ba, don haka Ya ba wa wane ko wacce abin da Ya ba da a lokacin.Mu guji wannan mummunar cuta don cin aiyyukan alkhairi take yi fiye da tunanin mu....more4minPlay
April 19, 202107 - Cutar Zuciya (Hassada 1)Hassada cuta ce da mutane yau ba a dauke shi a bakin komi ba, alhali illar hassada na da muni kwarai da gaske.Mai hassada na sa wa kan sa ciwon zuciya ne don kama yana gasa da Allah ne, Allah kiyaye mu....more3minPlay
April 17, 202106 - Ƙanin ƙafaAkwai hadisai da dama da Annabi ya nuna mana muhimmancin kiyaye harshe don illar da rashin hakan ke janyowa....more4minPlay
April 17, 202105 - Dokin ƘarfeSheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kawo wata magana da Hausawa ke yi. Ya ce "Sai dai a ce ƙaryar mutum ta ƙare ba dai gaskiya ba"...more4minPlay
April 16, 202104 - Jumu'ah Ko Oho!Yau mun yi ladubban Jumu'ah riqon sakainan kashi, bamu girmamasu kamar yadda ya kamata kuma kan na sa mutane da dama rasa ladar Jumu'ar su. Gaskiya mu fadaka mu tashi tsaye wajen bin su kar mu yi ta aikin baban giwa....more4minPlay
April 15, 202103 - SallahMusulmi ba ya da abin da ya kai Sallah Muhimmanci a rayuwar sa. Tabbatuwa akan yin ta yadda ya kamata, alamar tsira ne. Tozarta ta kuma alamar halaka ne a duniya da lahira. Mai hankali baya wasa da Sallah kuma idan ya ga mutum na wasa da ita, tausayin sa yake ji....more4minPlay
April 14, 202102 - Muhimmancin NasihaDuk imanin bawa, ya na da buqatuwar tunatarwa domin Allah Ya tabbatar mana, tunatarwa na amfanar mumini. Manzo ya nuna mana Muhimmancin tunatarwa a hadisai masu yawa kuma ya shaida mana cewa mu tunatar da junan mu....more4minPlay
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.