Sign up to save your podcastsEmail addressPasswordRegisterOrContinue with GoogleAlready have an account? Log in here.
A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.... more
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.
October 15, 201908 - Neman Aure 2To bayan mutum ya/ta samu wanda za a aure, me ya kamata ayi ne?...more13minPlay
October 15, 201907 - Neman Aure 1Wai shin yaya ya kamata a nemi aure ne?Shin muna yi daidai kuwa?Ina laifin abin da na ke yi?...more14minPlay
October 15, 201906 - Malamai da IlimiAnya yau kuwa ana ba ilimi muhimmmanci kamar yadda magabatanmu suka ba da kuwa?Amma wani lokaci, sai kaga kamar ba laifin mu ba ne. Saurari wannan shirin don sanin Mahangar Mu.Bamu aron kunnuwar ka....more14minPlay
October 15, 201905 - To Fa IyayeWannan shin qalubale ga iyaye ne ko dai kuskuren mu ne?Ku saurara don jin Mahangar Mu a wannan matsala.Ku bamu aron kunnuwar ku....more13minPlay
October 15, 201904 - TV da Yaran MuShin wai matsala a TV a gida ne ko barin shi wa yara ko dai akwai hanyar da za abi don anfanuwa da TV?Wasu irin quguyoyi ne ke jan kwakwalwar mutane ha ya kasance sun maqale wa TV?Ku bamu aron kunnuwan ku don samun amsoshin wadannan da ma wasu tambayoyin....more20minPlay
October 15, 201903 - Tarbiyar YaraIdan muka duba, zamu ga cewa akwai yaduwar rashin tarbiya a cikin al'uma. Shin me ke jawo irin wannan masifa? Ina tunanin akwai abubuwa da yawa wanda ka ke tunani. Saurari wannan don samun mahangar mu a wannan matsalar.Ku bamu aron kunnuwan ku....more13minPlay
October 15, 201902 - Lokaci Ma Yara 2Idan kun saurari bayanai da muka koro a shirin baya, lallai baza ku so wannan ya wuce ku ba domin ci gaba ne.Ku bamu aron kunnuwar ku don samun mahangar mu....more12minPlay
October 15, 201901 - Lokaci Ma Yara 1Subhanallah, yaran mu yau suna buqatar lokacin mu amma maganar gaskiya, mun gaza wajan basu wannan babban kulawa. Wannan dabi'a kuma kan jawo matsaloli da dama.Saurara don samun cikakken bayani....more12minPlay
FAQs about Mahangar Mu:How many episodes does Mahangar Mu have?The podcast currently has 88 episodes available.