Makomar Dokar kare hakkokin yara kanana a Najeriya
Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya tattauna ne akan dokar kare hakkokin yara kanana, wadda bayan shafe shekaru da sanya hannu kan amincewa da ita da majalisar dokokin Najeriya ta yi jihohi da dama suka gaza aiwatar da dokar.