Masu harbuwa da cutar kuturta na karuwa a Najeriya
Shirin 'Lafiya Jari Ce' ya yi nazari ne kan alkalumman majalisar dinkin duniya da ke nuni da cewa masu harbuwa da cutar kuturta a Najeriya, lamarin da masana lafiya suka danganta da sakaci.