Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan lokaci ya tattauna da wani matashi dan Najeriya da yayi fice wajen kere kere na fasaha da suka hada da injunan sarrafa amfanin gona, sai kuma kera motar Tantan da yayi a baya bayan nan.