Matsalar karancin jini sakamakon zazzabin cizon sauro a Jamhuriyar Nijar
Shirin a wannan mako zai duba matsalar karancin jini ga yara da mata masu juna biyu da kamarin cutar Malaria ko zazzabin cizon sauro ke haddasawa aa jamhuriyar Nijar musaman a Jihar Maradi.