Muhallinka Rayuwarka: Matakin gwamnatin Najeriya kan samar da abinci
Shirin "Muhallinka Rayuwarka" a wannan makon tare da Nasiru Sani ya duba dokar ta baci da gwamnatin Najeriya ta sanyawa bangaren abinci, domin kaucewa fadawa karancin abinci.