Najeriya ce sahun gaba a kasashen da ke da yawan yaran da basa zuwa makaranta
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako shirin ya mayar da hankali kan yadda wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya ke nuna cewa Najeriya ke sahun gaba a yawan yaran da basa zuwa makaranta tsakanin takwarorinta kasashen Afrika.