Najeriya da Benin sun rasa damar karbar bakuncin gasar AFCON ta 2027
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan rana ya tattauna ne akan yadda Najeriya da Jamhuriyar Benin suka gaza samun damar karbar bakuncin gasar lashe kofin kasashen nahiyar Afirka ta shekarar 2027.