Najeriya: Kan rahoton da ke cewa sama da mutum miliyan 60 na fama da tabin hankali
Shugaban kungiyar likitocin dake kula da mahaukata a Najeriya, yace yan kasar sama da miliyan 60 ke fama da matsalar wani nau’i na tabin hankali, abinda ke nuna kusan kashi daya bisa uku na jama’ar kasar na fama da wannan matsalar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare