Najeriya ta janye dakatarwar da ta yiwa wasan kwallon kwando
Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh ya mayar da hankali kan dage dakatarwar da gwamnatin Najeriya ta yiwa wasan kwallon kwando na kasar duk da cewa tuni matakin ya haifarwa kasar haramcin samun tikitin zuwa gasar ta duniya bangaren Mata. Ayi saurare Lafiya.