Lafiya Jari ce

Najeriya ta samar da sabon salon wayar da kan al’umma game da annobar Corona


Listen Later

Shirin wannan mako zai yada zango ne a tarayyar Najeriya inda gwamnatin kasar ta kara fidda sabon salon wayar da kan al’umma game da tabbatuwar annobar Corona, da kuma rungumar allurar rigakafin ta.
Wannan ce ta sa gwamnatin ta yi hadin gwiwa da wasu da kungiyoyin mata don taka irin tasu rawar game da fatattakar cutar a kasar a wani taro da hukumar lafiya matakin farko ta shirya d kungiyar mata mai taken MUM.
Rukayya Abba Kabara ce ta jagoranci shirin a yau.
...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Lafiya Jari ceBy RFI Hausa


More shows like Lafiya Jari ce

View all
Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare by RFI Hausa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners